Sunday, 4 February 2018

Fadakarwa daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Image may contain: 2 people, people smiling, people standing
"YA UBANGIJI MUNA ROKON KA ALKHAIRAN WANNAN RANA DA ALKHAIRAN DA SUKE GABANTA, KUMA MUNA NEMAN TSARINKA DAGA SHARRIN DAKE CIKIN WANNAN RANA DA SHARIN DAKE BAYANTA"

"NA HOREKU DA YIN GASKIYA DOMIN ITA GASKIYA TANA SHIRYARWA IZUWA BIN UBANGIJI SHI KUMA BIN UBANGIJI YANA KAI MUTUM ZUWA ALJANNA"

"MANZON ALLAH SAW YACE: DUK WANDA YAYI WA DAN UWANSA ADDUA TA ALKHAIRI, A BAYAN IDONSA , MALAIKU ZASU CE KAIMA ALLAH YA BIYA MAKA TAKA BUKATAR. 

MUSLUM YA RUWAITO. 

SHIN MUNA YIWA YAN UWANMU ADDUA TA ALKHAIRI A BAYAN IDONSU?"

No comments:

Post a Comment