Monday, 26 February 2018

Fati Washa 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, ta sha kyau, tubar kallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment