Monday, 5 February 2018

General BMB kukkun duma zagi amma daga baya ya bayar da hakiri

Da alama wasu sun shiga dandalin sada zumunta da muhawara na tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello (General BMB) suka gayamai ba dadi, saidai jarumin ya kasa hadiya abinda suke gayamai din domin kuwa yayita surfa ashaliya wadda ba zata maimaituba.Mutane, mabiya da masoyanshi da dama sunyi mamakin irin zagin da Bellon yake yi domin ba'a sanshi da haka ba, anyi ta kira a gareshi da yayi hakuri ya kyale masu mishi maganar dama rayuwa ta gaji haka.

Daga karashe dai Bello ya fito ya baiwa masoyan nashi hakuri kuma ya nuna nadamar kalaman daya furta.

No comments:

Post a Comment