Sunday, 18 February 2018

General BMB na murnar cika shekara 1 da yin Aure

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello na murnar cika shekara guda da yin aure, a yanzu dai jarumin Allah ya albarkaceshi da 'yan biyu muna fatan Allah ya sanya musu Albarka.

No comments:

Post a Comment