Sunday, 4 February 2018

Gidan Tijjani Asase ya kone kurmus Sanadiyyar Gobara

A daren jiya, Asabarne gobara ta tashi a gidan tauraron fina-finan Hausa, tijjani Asase, ta kone komai kurmus, ba'a fidda komai ba, amma shi da iyalanshi sun fita lafiya kamar yanda ya sanar.


Tijjanin ya saka wannan hoton na kasa a dandalinshi na sada zumunta da muhawara sannan ya rubuta cewa"Ina lullahi wainna ilayhirraji'un Adaran jiya musalin karfe dayan dare gidana yakone babu abida ya fita sai iyalina Allah yamayarmin da Abinda akai asara Amin"
Muna fatan Allah ya kiyaye na gaba ya kuma mayar da arzikin da yafi nada.

No comments:

Post a Comment