Thursday, 1 February 2018

Gidauniyar Halima Atete ta bayar da tallafin kayan karatu da na renon yara

Gidauniyar tauraruwar fina-finan Hausa ta tallafawa yara akan akan harkar karatu ta bayar da kayan tallfi da suka hada da jakunkunan makaranta da pampas na yara da litattafan rubutu dadai sauransu, muna mata fatan Allah ya karba ya kuma bada lada.
No comments:

Post a Comment