Monday, 19 February 2018

Gobe shugaba Buhari zai ziyarci Adamawa

Gobe, Talata idan Allah ya kaimu shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai ziyarci Yola, Jihar Adamawa inda zai kaddamar da wani shirin yaki da rashawa da cin hanci da gwamnatin jihar ta samar.


Muna fatan Allah ya kaishi lafiya.

No comments:

Post a Comment