Wednesday, 28 February 2018

Gwamna da sarkin Kano sun isa jihar Legas dan halartar taron tattalin arziki tsakanin jihohin biyu


Mai Girma Gwamnan Jihar  Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR,Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi a Fadar Gwamnan Jihar Lagos Akinwumi Ambode domin dakon isowar Mataimakin Shugaban Kasa Prof Yemi Osibanjo Wanda ze Jagoranci Bude Babban Taron Tattalin Arziki da Zuba Jari Tsakanin Jihohin Kano da Lagos Wanda zaa Gabatar a Garin Epe a Jihar Lagos.Yau,Laraba.28/2/2018

Buhari sallau.

No comments:

Post a Comment