Friday, 16 February 2018

Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment