Friday, 9 February 2018

Gwamna Tambuwal na Sakkwato da matarshi

Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal kenan tare da matarshi a wannan hoton, inda yake aiki ita kuma tana tsaye a gefenshi, a jiyane muka ga wani hoton su da ya dauki hankulan mutane saboda irin kallon da gwamnan yake wa matar tashi.


Muna fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment