Saturday, 10 February 2018

Gwamnan jihar Kaduna, El-Rufai ya tattauna da jama'ar jihar akan yanda yake gudanar da mulki

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a yayin da yaje Kajuru dake cikin jihar Kaduna a yau, Asabar inda yayi taro da mutanen garin suka tattauna akan harkokin gwamnatinshi.

No comments:

Post a Comment