Wednesday, 21 February 2018

Gwamnan Kaduna, El-Rufai na matukar girmama shugaba Buhari: Kalli yanda ya durkusa ya gaisheshi

Yanda gwamanan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya durkusa har kasa kenan kamar yanda ya saba dan gaishe da shugaba Buhari, jiya a jihar Adamawa, gwamnan yana matukar ganin girman manya, ko da a lokacin da shugaba Buharin yaje Kaduna satin daya gabata, haka gwamnan ya durkusa ya gaisheshi.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment