Thursday, 1 February 2018

Gwamnatin Kaduna Ta Kara Albashin Malaman Makaranta Da Kashi 32.5

A yau Alhamis ne, gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da sanarwar karin albashin malaman makarantun jihar da kashi 32.7 a wani mataki na inganta harkar ilimi a jihar.


Kwamishinan Ilimi na jihar, Alhaji Jafar Sani ya ce, kowane malamai zai samu karin kashi 27.5 a albashinsa sai kuma malaman da ke koyarwa a yankunan karkara wadanda su ne za su samu wani kari na musamman na kashi biyar inda ya ce an yi haka ne don bayar da kwarin guiwa ga malaman da ake turawa kauyaku.
Rariya

No comments:

Post a Comment