Thursday, 15 February 2018

Hadiza Gabon da Kamal Alkali sunyi kyau a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon tare da me bayar da umarni Kamal Alkali a wannan hoton nasu da yayi kyau, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment