Saturday, 24 February 2018

Hadiza Gabon ta koma daukar hoto

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bayyana cewa ta sayi sabuwar kyamarar daukar hoto, inda ta bayyana cewa zata zama mataimakiyar shahararren me daukar hotonnan, watau Sani Maikatanga.


Muna tayata murna.

No comments:

Post a Comment