Tuesday, 20 February 2018

Hadiza Gabon ta zama jakadiyar hukumar kula da Ababen hawa ta jihar Kaduna

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta zama jakadiyar hukumar kula da ababen hawa da muhalli ta jihar Kaduna da akewa lakabi da KASTELEA a takaice, muna tayata murna da datan Allah ya kara daukaka.No comments:

Post a Comment