Thursday, 8 February 2018

Hadiza Gabon 'Yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tayi kyau sosai. Muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment