Friday, 23 February 2018

Halima Atete tayi kyau a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment