Friday, 2 February 2018

Hannatu Bashir na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Jarumar fina-finan Hausa, Hannatu Bashir na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
No comments:

Post a Comment