Wednesday, 21 February 2018

Har yanzu ina tsotsar hannu>>Amina Amal

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana cewa tun tana yarinya tana da dabi'atnan irin ta tsotsar hannu kuma har yanzu duk da ta girma tana yin wannan dabi'a ta tsotsar hannu, za'a iya gani a wannan hoton irin yanda ta bayar da misalin yanda take yi.

No comments:

Post a Comment