Tuesday, 20 February 2018

Hassana da Hussaina Musa na murnar zagayowar ranar haihuwarsu

Jaruman fina-finan Hausa, Hassana da Husaina Musa na murnar zagayowar ranar haihuwarsu, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment