Friday, 2 February 2018

Horo Dan mama na daukar karatun Qur'ani

Jarumin fina-finan Hausa, Nasiru Horo Dan Mama kenan yake daukar karatun Qur'ani, muna fatan Allah ya sawa karatunnan nashi Albarka da namu baki daya.


No comments:

Post a Comment