Saturday, 24 February 2018

Hoton Adam A. Zango da ya jawo cece-kuce

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya dauki hankulan mutane, Adam ya bayyana cewa Antinshice da kuma diyarshi yake tare dasu a wannan hoton saidai wasu na ganin cewa hoton be dace ba.


Wasu dai sun rika fadin, koya tarbiyyar kenan?

No comments:

Post a Comment