Wednesday, 14 February 2018

Hoton kamin biki daya kayatar

Saurayi da budurwarshi da zai aura kenan a wannan hoton nasu na kamin biki da ya kayatar, muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya ya kuma kawo zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment