Friday, 16 February 2018

Hoton Maryam Gidado da ya dauki hankula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da ya dauki hankula, ta yiwa masoyanta barka da Juma'a.


No comments:

Post a Comment