Friday, 9 February 2018

Hotunan Abba, Baballe, Ali da Yakubu da suka kayatar

Taurarin fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa, Baballe Hayatu, Ali Nuhu da Yakubu Muhammad kenan a wadannan hotunan nasu da suka kayatar, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment