Friday, 16 February 2018

Hotunan Amina Soyayya da Shakuwa da suka kayatar

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Soyayya da Shakuwa kenan a wadannan hotunan na ta da suka kayatar, tayi kyau sosai, tubar kalla.


No comments:

Post a Comment