Monday, 5 February 2018

Hotunan Ango da Amaryarshi da suka kayatar

Waau sabbin ma'auratane, Ango da Amarya a wadannan hotunan nasu da suka dauki hankulan mutane, muna musu fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment