Wednesday, 28 February 2018

Hotunan Ango da Amaryarshi

Wani Ango kenan tare da Amaryarshi a wadannan hotunan nasu da suka dauka na biki, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a ta gari.


No comments:

Post a Comment