Friday, 16 February 2018

Hotunan ganawar da shugaba Buhari yayi da gwamnoni

A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin jam'iyyar APC inda suka kaimai ziyara gidanshi dake Daura, Gwamnonin sunyi ganawa ta musamman da shugaba Buharin inda daga baya aka gansu cikin raha da annashuwa.Ga wasu daga cikin hotunan da aka dauka daga gurin ganawar tasu.
No comments:

Post a Comment