Monday, 5 February 2018

Hotunan Hadiza Gabon da suka birge

Tauraruwar fina-fina  Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tayi kyau sosai, sai tayi kamar 'yar karamar yarinya, 'yar shekara goma sha, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment