Sunday, 4 February 2018

Hotunan Hauwa Waraka da suka birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kwalliya ga jam baki ga daurin dan kwali na musamman, tayi kyau sosai.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment