Thursday, 1 February 2018

Hotunan Maryam Booth da suka kayatar

Tauraruwar fina-finan Hausa, MAryam Booth kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, da alama a 'yan kwanakinnan Maryam din da son saka yagaggun wanduna irin na gayu.


No comments:

Post a Comment