Friday, 2 February 2018

Hotunan Maryam Yahaya da suka dauki hankula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula, Maryam din ta sha riga me hannu daya data matseta, ga kwalliyar zamani ga kunshi a hannu.

No comments:

Post a Comment