Friday, 16 February 2018

Hotunan Rahama Sadau da suka birge

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tayi kyau sosai. Muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment