Monday, 12 February 2018

Hotunan Sa'adiya Adam da suka Birge

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kwalliyar zamani, tayi kyau sosai, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment