Tuesday, 13 February 2018

'Idan ba zaka fadi Alheri ba akan mutum to kayi shiru yafi'>>Amina Amal

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal tayi kira da cewa, Idan ba zaka iya fadin abon Alheri akan mutum ba to kayi shiru yafi, jarumar dai ta sha suka daga gurin mutane a 'yan kwanakinnan sanadiyyar wani hoto da ta saka.

No comments:

Post a Comment