Wednesday, 14 February 2018

Jihar Kaduna zata gina jirgin kasa na zamani me jigila a cikin gari

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana aniyarshi ta samar da jirgin kasa na zamani a jihar wanda zai rika jigilar mutane zuwa unguwanni dake cikin garin Kaduna.


Gwamnan ya kara da cewa idan wannan aiki ya tabbata zai habaka tattalin arzikin jihar da kuma kawo saukin cinkoson ababen hawa a cikin gari.

No comments:

Post a Comment