Tuesday, 13 February 2018

Kai: "Mutum be taba iyawa mutane">>Amina Amal

'Yan kwanakinnan jarumar fiina-finan Hausa, Amina Amal na shan surutai saboda irin hotunan da take dorawa a dandalinta na sada zumunta da muhawara, Aminar dai alamu sun fara nuna cewa abin ya fara isarta, dan tace "Ba'a iyawa mutane".


 Ta bayyana cewa duk abinda mutum zaiyi bazai taba burge kowa ba, saboda haka kayi rayuwarka kawai.

Bayan saka wannan hoto na Sama wasu sun bayyanawa Amina cewa toh gara-gara wannan hoton da wadanda ta saka a baya.

No comments:

Post a Comment