Monday, 26 February 2018

Kalli Ali Nuhu da danshi Ahmad

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan tare da danshi, Ahmad a wadannan hotunan nasu da suka kayatar, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment