Wednesday, 21 February 2018

Kalli Amina Amal tare da mawakin kudu Kiss Daniel

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan tare da mawakin kudancin kasarnan, da ake kira da Kiss Daniel, a kwanakin bayane dai Amina ta bayyana Wizkid a matsayin wanda take so.

No comments:

Post a Comment