Thursday, 15 February 2018

Kalli Amina Soyayya da shakuwa da diyarta

Jarumar fina-finan Hausa da akewa lakabi da Amina Soyayya da Shakuwa kenan a wannan hoton da yarinyar da ga dukkan alamu diyartace, ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta sannan tayi addu'ar Allah ya raya mata ita.


Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya rayata rayuwa me albarka.

No comments:

Post a Comment