Saturday, 17 February 2018

Kalli Ado Gwanja da budurwarshi, Maimunatu

Tauraron mawakin mata, Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nashi tare da budurwar da zai aura, Maimunatu, muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma sanya Albarka a wannan aure nasu.

No comments:

Post a Comment