Monday, 12 February 2018

Kalli budurwar Ado Gwanja da zai aura

Budurwar mawakin mata, Ado Isa Gwanja kenan, Maimunatu a wadannan hotunan nata da tayi kyau, Adonne ya saka hotunan a dandalinshi na sada zumunta, da alama dai bikin nasu yana dada matsowa.Muna musu fatan Alheri

No comments:

Post a Comment