Monday, 19 February 2018

Kalli Dan Fatima Makamashi


Dan jarumar fina-finan Hausa, Fatima Makamashi kenan a wannan hoton inda suka dauki hoto tare, tace maso uwa ya so danta. Muna musu fatan Alheri da fatan Allah ya raya.

No comments:

Post a Comment