Saturday, 17 February 2018

Kalli diyar Umma Shehu

Diyar jarumar fina-finan Hausa, Umma Shehu kenan a wannan hoton kamar yanda ummar ta saka hoton ta tana cewa diyarta daya kenan, muna fatan Allah ya rayata rayuwa me Albarka da sayran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment