Saturday, 24 February 2018

Kalli Fatima Makamashi tare da jaki

Jarumar fina-finan Hausa, Fatima Makamashi kenan a wannan hoton nata da take tare da jaki, tace lokacin da ta kai ziyara kasar Kenya ne ta dauki wannan hoton.

No comments:

Post a Comment