Sunday, 4 February 2018

Kalli gwamna Ganduje da kayan Fulani

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje kenan a wannan hotunan tare da mukarrabanshi a gurin kaddamar da shirin yiwa dabobi alurar rigakafi ta shekara-shekara da akayi yau a Kano.


bbchausa/DG media.

No comments:

Post a Comment