Monday, 26 February 2018

Kalli Hoton Adam A. Zango ba riga

Tauraron fina finan Hausa kuma mawakin Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya dauka babu riga, wasu dai sun yaba da wannan hoto yayin da wasu suka bayyana cewa hoton be dace ba.

No comments:

Post a Comment