Tuesday, 13 February 2018

Kalli hoton barkwanci akan mata masu nuna rayuwar kece raini a yanar gizo

Wannan wani hoton barkwancine da jaridar Daily Trust tayi akan mata masu nuna rayiwar kece taini a shafukan yanar gizo, hoton na dauke da sakonni masu yawa.

No comments:

Post a Comment